Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun ceto Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Abdullahi.
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar bayan kalubalantar ...
Von Batten-Montague-York zai shigar da ƙarar $36m a wata kotun tarayya a Amurka kan Femi Fani-Kayode, tare da ambaton Bola ...
Primate Elijah Ayodele ya yi gargadin cewa Bola Tinubu na iya fuskantar matsala a zaɓen 2027 idan bai ɗauki matakan magance ...
Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma na Najeriya na neman tallafin ƙasashen waje da jarin kamfanoni masu zaman kansu domin ...
Yan achaba a Gombe sun gudanar da taron goyon bayan Pantami, yayin da wasu jiga-jigan APC suka koma PDP tare da bayyana goyon ...
Yan tafiyar OK Movement sun lashi takobin samar da kuri’u miliyan 10 ga tikitin Peter Obi da Sanata Rabiu Kwankwaso a zaɓen ...
NLC da ma'aikata sun ba gwamnatin tarayya wa'adin karshe kan rage farashin fetur zuwa N500 da maida mafi karancin albashi ...
Rundunar ’Yan sanda reshen jihar Kaduna ta kama wani mutum kan zargin kashe budurwarsa a karamar hukumar Chikun, ya bayyana ...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ambaci sunayen gwamnonin jam’iyyar APC guda uku da suke adawa da ƙungiyarsa ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results