Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun ceto Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Abdullahi.
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar bayan kalubalantar ...
Von Batten-Montague-York zai shigar da ƙarar $36m a wata kotun tarayya a Amurka kan Femi Fani-Kayode, tare da ambaton Bola ...
Atiku Abubakar ya sa Naja’atu Mohammed da wasu mata a kwamitin yakin zaben shugaban kasa. Ragowar matan su ne su Nana Kazaure ...
Gwamnatin Taliban ta Afghanistan ta yi barazanar mayar da martani bayan hare-haren Pakistan sun kashe mutane hudu, yayin da ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya naɗa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a cikin kwamitin ...
Gwamnatin Tarayya ta ce inganta haɗin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro ya taimaka wajen kama ɗan ta’adda Mamuda da babban ...
’Yan ta'addan kungiyar Boko Haram da ISWAP sun kai hari Wumbi a Borno, inda suka kashe kwamandan ’yan banga da fararen hula ...
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandire ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta shekarar 2026. Dalaibai da ...
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya buƙaci mata Musulmi a faɗin Najeriya su mara wa tikitin Musulmi-Musulmi ...
APC ta kalubalanci umarnin kotu kan kai wa Bola Tinubu takardun sammacin da Atiku ya shigar, tana cewa lauyoyin shugaban sun ...
Wasu gwamnonin APC sun fara duba yiwuwar ƙawance da Atiku Abubakar na ADC yayin da Rainbow Coalition ta Wike ke ƙara tasiri a ...