Ta bakin Kashim Shettima, Tinubu ya bukaci Afirka ta samu kujeru 2 na dindindin Majalisar Tsaro ta Majalisar dinkin duniya ...
Dakarun rundunar haÉ—in gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun ceto Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Abdullahi.
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci PDP ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar bayan kalubalantar ...
Primate Elijah Ayodele ya yi gargadin cewa Bola Tinubu na iya fuskantar matsala a zaɓen 2027 idan bai ɗauki matakan magance ...
Von Batten-Montague-York zai shigar da ƙarar $36m a wata kotun tarayya a Amurka kan Femi Fani-Kayode, tare da ambaton Bola ...
Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma na neman tallafin ƙasashen waje da jarin ’yan kasuwa domin farfado da yankinsu Rahotanni sun nuka cewa jihohi bakwai sun amince da shirin zaman lafiya, tsaro da ci ...
Yan achaba a Gombe sun gudanar da taron goyon bayan Pantami, yayin da wasu jiga-jigan APC suka koma PDP tare da bayyana goyon ...
Yan tafiyar OK Movement sun lashi takobin samar da kuri’u miliyan 10 ga tikitin Peter Obi da Sanata Rabiu Kwankwaso a zaɓen ...
Matashin dan siyasa, Olalekan Ajagungbade, wanda ya kasance makusancin Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya rasa rayuwarsa ...
NLC da ma'aikata sun ba gwamnatin tarayya wa'adin karshe kan rage farashin fetur zuwa N500 da maida mafi karancin albashi ...