Alhaji Abdul Mutalib Badamosi, limamin Masallacin Yatbawa da ke Ibagwa-Aka, Jihar Enugu, ya rasu kuma an binne shi bisa ...
Miyagun yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 13 a kauyuka uku da ke Masarautar Dansadau a ƙaramar hukumar Maru ta Jihar ...
Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dikko Umaru Radda, tare da bayyana aniyarsu ta ci gaba da mara musu baya a zaɓen 2027.
Aƙalla mutane 16, ciki har da jami’an ’yan sanda biyar, sun mutu bayan wata mota ɗauke da bama-bamai ta kutsa cikin wani masallaci kums ta tashi a Pakistan.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Kano ta tabbatar da Muhammad Sani Abacha a matsayin ɗan takararta na gwamnan ...
Wasu ’yan bindiga sun mamaye gidan wani kwamishina a Jihar Imo, kudu maso gabashin Najeriya, inda suka kashe wani sufeto na ...
All On partners with PowerGen to expand renewable mini-grids in Nigeria, adding 9MW, 6,000 connections and cleaner ...
Sama da manyan malamai 600 daga jami’o’in gwamnati a Arewacin Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga sake zaɓar Shugaba Bola ...
Wasu ’yan gwagwarmaya sun ƙaddamar da gangamin Tinubu Must Go (TMG) domin wayar da kan ’yan Najeriya kan burinsu na ganin an samu sauyin gwamnati a zaɓen 2027 Lauya kuma ɗan gwagwarmaya, Abba Hikima, ...
Natasha Osawaru, matar fitaccen mawakin Najeriya Innocent Idibia, wanda aka fi sani da 2Baba, ta bayyana burinta na zama ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results