Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ce bai taɓa yi wa Shugaba Bola Tinubu alkawarin cewa zai koma jam’iyyar APC ...
Hukumar kwallon kafa ta Nijeriya ta dakatar da mataimakin alkalin wasa Yakubu Aliyu har sai baba tagani, bayan hukuncin da ya ...
Rikicin da ya dabaibaye shugabancin hukumar kwallon kafa ta Nijeriya ya dauki wani sabon salo a ranar Talata yayinda tsoffin ...
Rundunar ‘Yansandan Nijeriya ta fitar da gargadin tsaro a faɗin ƙasar kan yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a makarantu, ...
Yau Litinin da rana, kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin, Jiang Bin, ya yi tsokaci game da wasu batutuwan da suka shafi ...
Manchester City ta doke abokiyar hamayyarta Manchester United da ci 1-0 a wasan mako na huɗu na gasar Premier League da aka ...
An binne tsohon gwamnan tsohuwar jihar Gongola, Alhaji Bamanga Tukur, a birnin Yola ta jihar Adamawa ranar Lahadi 13/9/2026.
Doma United ta cigaba da jagorantar teburin Firimiyar Nijeriya (Euro Match Premier League) bayan ta doke Enyimba United da ci ...
Wani tsohon Kwamishinan Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Gombe, Hon. Muhammad Ismail City, wanda aka fi sani da Katukan ...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ta bayyana a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau Juma’a 11 ga ...
Mazauna ƙaramar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara sun yaba wa sojojin Operation Fansan Yamma bisa ci gaba da yaƙar ’yan ...
Uganda na shirin shiga jerin ƙasashen Afirka masu fitar da ɗanyen man fetur zuwa kasuwannin duniya, inda ake sa ran za ta ...